Spying Allegation: Religious Singer Muhammad Hadi Saleh Faces Court Interrogation


Spying Allegation: Religious Singer Muhammad Hadi Saleh Faces Court Interrogation

Muhammad Hadi Saleh, a popular religious singer in Lebanon, is under investigation for allegedly spying for lzɍēl—a move linked to the deaths of several Lebanese citizens, including members of the resistance group Hix6uIIah.

He was summoned to court to answer questions related to suspected financial fraud and false investment deals. However, during a search of his phone, authorities discovered photos of national martyrs and private conversations with lzɍēl’s intelligence operatives.

Reports indicate he received around $23,000 from lzɍēl as payment for espionage activities. Due to his religious influence, Saleh gained access to resistance fighters and even entered secured zones, taking photos and sending them to lzɍēl.

Those who once considered him a friend and supporter later became victims—allegedly targeted and killed after he passed their details to the enemy.

Investigators say Saleh exploited his position to gather sensitive information that directly led to the martyrdom of key resistance fighters.

HAUSA VERSION:
Zargin Leken Asiri: Mawaki Muhammad Hadi Saleh Yana Fuskantar Tambayoyi a Gaban Kotu

Muhammad Hadi Saleh, mawakin addini daga kasar Lebanon, yana fuskantar zargi mai nauyi—zargin leken asiri ga ƙasar lzɍēl, wanda ake danganta da kashe wasu 'yan ƙasar Lebanon ciki har da Dakarun Hix6uIIah.

An gayyace shi zuwa kotu domin amsa tambayoyi kan zargin yaudarar kudade da kuma shigar da mutane cikin jari da ba ya da tushe. Sai dai yayin binciken wayarsa, kotu ta ci karo da hotunan wasu daga cikin Shahidan kasar da kuma sakonnin sirri da ya yi da jami’an leken asirin lzɍēl.

Rahotanni sun ce ya karɓi kusan dala dubu 23,000 a matsayin lada daga lzɍēl. Saboda matsayinsa na mawakin addini, Saleh ya samu damar shiga kusa da manyan 'yan gwagwarmaya, yana ɗaukar hoto da su har ma da shiga cibiyoyinsu na tsaro.

Wasu daga cikin waɗanda ya ɗauka hoto da su—wanda a lokacin suka dauke shi a matsayin aboki—sun gamu da ajalinsu daga hannun lzɍēl.

Masu bincike na cewa Saleh ya amfani da damar da yake da ita wajen tattara bayanai da isar da su ga lzɍēl, wanda hakan ya yi sanadin mutuwar wasu daga cikin dakarun gwagwarmayar kasar Lebanon.


Post a Comment

0 Comments