During his visit to Saudi Arabia, Donald Trump met with the country's leader as part of his tour of the Middle East.

Picture ® Creadt: Google Search 🔍

During his visit to Saudi Arabia, Donald Trump met with the country's leader as part of his tour of the Middle East.

The White House reported that the lifting of sanctions brought joy to the Syrian people, with celebrations, music, and dancing breaking out in Damascus.

The U.S. sanctions had banned financial and humanitarian aid to Syria, with the aim of pressuring former president Bashar Al-Assad to step down.

While addressing an economic summit in Riyadh, Donald Trump stated that removing the sanctions would give Syria a chance to recover and shine once again in the eyes of the world.

Syria’s Foreign Minister, Asaad Al-Shaibani, welcomed the move, saying it would help the country develop and re-establish full relations with other nations.

He also expressed hope that this decision would mark the beginning of improved ties between Syria and the United States and help end the prolonged war that devastated the country.

The U.S. sanctions had plunged over 90% of Syria’s population into severe poverty, especially toward the end of Assad’s regime.

HAUSA
Yayin ziyararsa ta Saudiyya, Donald Trump ya gana da shugaban ƙasar, a matsayin wani ɓangare na yawonsa a Gabas ta Tsakiya.

Fadar White House ta bayyana cewa ɗage takunkuman ya kawo farin ciki ga al’ummar Syria, inda mutane suka fito suna rawa da waka a birnin Damascus.

Takunkuman Amurka sun hana baiwa Syria tallafi ko na kuɗi, ko kayan agaji – da nufin tilasta shugaba Bashar Al-Assad sauka daga mulki.

A lokacin da yake jawabi a wani taron tattalin arziki a Riyadh, Donald Trump ya ce cire takunkuman zai taimaka wa Syria ta farfaɗo, kuma wannan ne lokacin da duniya za ta sake duba ƙasar da sabbin idanu.

Ministan harkokin wajen Syria, Asaad Al-Shaibani, ya bayyana farin cikinsa kan wannan mataki, yana mai cewa hakan zai bai wa ƙasar damar ci gaba da kuma sabunta alaƙa da ƙasashen duniya.

Ya kuma fatan cewa wannan mataki zai zama sabon babi na kyakkyawar dangantaka tsakanin Syria da Amurka, da kuma kawo ƙarshen yaƙin da ya daɗe yana addabar ƙasar.

Takunkuman da Amurka ta saka sun jefa fiye da kashi 90 cikin 100 na al’ummar Syria cikin matsanancin talauci, musamman a ƙarshen mulkin Bashar Al-Assad.

Post a Comment

0 Comments