Russia to Support Nigeria with Military Aid Against Terrorism

Picture ©Creadt: Whatsapp Group

Russia to Support Nigeria with Military Aid Against Terrorism

Russia has agreed to support Nigeria in its fight against terrorism by providing military aid, training Nigerian troops, and supplying defense equipment.

On May 10, 2025, Nigeria’s Chief of Defence Staff, General Christopher Musa, met with Russian Defence Minister Andrey Belousov in Moscow. Their meeting focused on deepening military cooperation between both nations.

This is part of a broader move to boost military-technical partnerships, especially in tackling terrorism.

Russia also reaffirmed its commitment to helping African countries build stronger defense systems against threats like Western-sponsored terrorism, arms smuggling, and other security issues.

Fassarar Hausa:

Rasha Za Ta Taimakawa Najeriya da Kayan Yaki Domin Yaki da Ta’addanci

Kasar Rasha ta amince da ba Najeriya taimakon soja domin yaki da ta’addanci, ciki har da horar da sojoji da kuma samar da kayan yaki.

A ranar 10 ga Mayu, 2025, Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya gana da Ministan Tsaron Rasha, Andrey Belousov, a birnin Moscow. Sun tattauna batun karfafa hadin gwiwar soja tsakanin kasashen biyu.

Wannan mataki wani bangare ne na kokarin inganta huldar fasahar soja musamman wajen yaki da ta’addanci.

Rasha ta kuma jaddada aniyarta na taimakawa kasashen Afrika wajen gina tsare-tsaren kariya da yakar barazanar ta’addanci da safarar makamai da sauran matsalolin tsaro.

Post a Comment

0 Comments