Poland Accuses Russia of Deliberate Market FirePoland's Prime Minister has dropped a bombshell: the massive fire that destroyed the....

Poland Accuses Russia of Deliberate Market Fire
Poland's Prime Minister has dropped a bombshell: the massive fire that destroyed the Marywilska shopping center in Warsaw in May 2024 was not an accident—it was sabotage.

After a year-long investigation, Polish authorities now claim that Russian intelligence was behind the blaze, calling it part of a wider "hybrid war" waged by Russia against countries that support Ukraine.

This so-called hybrid war includes cyberattacks, disinformation, and now, allegedly, arson.

Prime Minister Donald Tusk revealed that the operation was planned from inside Russia. Some suspects have been arrested, while others remain at large.

Poland says these covert attacks are designed to intimidate and destabilize.

This isn't fiction—it's real, and it's happening now.

HAUSA VERSION

Poland Ta Zargi Rasha da Kone Babban Cibiyar Kasuwarta da Gangan.

Firayim Ministan Poland ya bayyana cewa gobarar da ta rusa babbar kasuwar Marywilska a Warsaw a watan Mayun 2024 ba haɗari ba ne – an kunna wutar ne da gangan.

Bayan binciken da ya ɗauki shekara guda, hukumomin Poland sun ce leken asirin Rasha ne suka shirya harin, a matsayin wani bangare na “yakin gauraye” da Rasha ke yi wa ƙasashen da ke goyon bayan Ukraine.

Wannan yaki ya haɗa da hare-haren intanet, yaɗa ƙarya, da kuma kone-kone.

PM Donald Tusk ya ce an tsara aikin ne daga cikin ƙasar Rasha, kuma an kama wasu daga cikin waɗanda ake zargi. Sauran kuwa, har yanzu suna gudu.

Poland ta ce ana kai irin waɗannan hare-hare ne don tsoratarwa da jefa jama’a cikin rudani.

Ba labarin fim ba ne – gaskiya ne, kuma yana faruwa yanzu.

Post a Comment

0 Comments