Picture Creadt Google Search 🔍
This statement from Trump is quite significant. Is he implying that Israel is now on its own in the conflict with Ansar'Allah, and that the United States no longer wants to be involved?
Ansar'Allah have been consistent: they will not halt their operations until the demands of the Palestinian resistance are fulfilled and humanitarian aid is allowed into Gaza.
Trump’s claims do not align with anything Ansar'Allah have officially announced. In fact, just moments ago, Mohammed Ali Al-Houthi reaffirmed that they will continue to respond to Israel and that they fear neither the U.S. nor Israel.
The port of Eilat remains under blockade, and Ansar'Allah have not lifted the restriction. So, is Trump effectively asking Ansar'Allah to allow U.S. ships safe passage through the Bab el-Mandeb Strait in exchange for abandoning Israel in the Red Sea?
Hausa
Wannan jawabi daga Trump abin lura ne matuka. Shin yana nufin cewa Amurka ba za ta shiga cikin rikicin Isra’ila da Ansarullah ba, kuma yanzu Isra’ila za ta fuskanci wannan al’amari ita kadai?
Ansarullah sun sha nanata cewa ba za su dakatar da hare-harensu ba sai an cika sharuddan goyon bayan gwagwarmayar Palasɗinu kuma taimako ya shiga Gaza cikin ‘yanci.
Abin da Trump ke cewa ba ya da tushe a bayanan Ansarullah. A yau ma, Muhammad Ali Al-Houthi ya sake tabbatar da cewa za su mayar da martani ga Isra’ila, kuma ba sa jin tsoron Amurka ko Isra’ila.
Tashar jiragen ruwa ta Eilat har yanzu tana karkashin takunkumi, kuma ba a dage haramcin ba. Yanzu tambayar ita ce: Trump na neman Ansarullah su kyale jiragen ruwa na Amurka su bi ta Bab El-Mandeb ne, sannan a bar Isra’ila ta kare kanta a tekun Red Sea?
Creadt:® Al Muqawamah Al Islamiyah
Ku shiga Group WhatsApp na Ali Suwaga ga Link nan ku danna nan👉 ALI SUWAGA HAUSA
0 Comments