Boko Haram and ISWAP Attack Four Nigerian Army Bases Within 24 Hours

Picture ® Creadt: Facebook App

Boko Haram and ISWAP Attack Four Nigerian Army Bases Within 24 Hours

Governor Babagana Zulum has condemned the surge in attacks by Boko Haram and ISWAP terrorists across Borno State.

Between Monday and Tuesday, terrorists launched coordinated attacks on four military bases in Marte, Dikwa, Rann, and Gajiram. Soldiers were killed, and several military vehicles were either stolen or destroyed.

Marte Attack:
On Monday night, ISWAP fighters attacked the 153 Battalion base in Marte. Seven soldiers were confirmed dead, while others are missing. Some sources say three armored vehicles were destroyed, not stolen.

Dikwa Attack:
In Dikwa, about 13 hours later, the army repelled another attack within an hour of intense fighting.

Rann Attack:
In Rann, five soldiers were killed and six injured. Three combat vehicles were reportedly taken by the terrorists.

Gajiram Attack:
Terrorists stormed Gajiram around midnight, but troops repelled them. No casualties were reported except for a chair that was burnt.

Governor Zulum's Statement:
Governor Zulum strongly condemned the attacks and reaffirmed the government’s commitment to ending insecurity in the state.

Hausa

Boko Haram da ISWAP Sun Kai Hari a Sansanonin Sojoji Hudu a Cikin Awanni 24

Gwamna Babagana Zulum ya yi Allah-wadai da karuwar hare-haren da 'yan Boko Haram da ISWAP ke kaiwa a jihar Borno.

A tsakanin Litinin da Talata, ‘yan ta’adda sun kai farmaki a sansanonin sojoji guda hudu a Marte, Dikwa, Rann da Gajiram. An kashe sojoji da dama, sannan aka sace ko kuma aka lalata motocin yaki.

Harin Marte:
A daren Litinin, ISWAP sun kai hari kan sansanin 153 Battalion da ke Marte. An kashe sojoji bakwai. Wasu da dama ba a san inda suke ba. Majiyoyi sun ce motocin yaki uku an kone su tare da sansanin.

Harin Dikwa:
A Dikwa, ‘yan ta’adda sun kai hari cikin dare, amma sojoji sun dakile harin cikin awa guda.

Harin Rann:
A Rann, an kashe sojoji biyar, shida suka jikkata. ‘Yan ta’adda sun sace motocin yaki uku.

Harin Gajiram:
An kai hari da karfe 12 na dare, amma sojoji sun fatattake su. Ba a sami hasarar rayuka ba, sai kona kujera.

Sanarwar Gwamna Zulum:
Gwamnan Borno ya bayyana bakin ciki da damuwa kan hare-haren, yana mai cewa gwamnati ba za ta lamunci haka ba.


Post a Comment

0 Comments