They ordered him to walk to a sand dune behind the Al-Rahma Displacement Camp — and threatened that if he refused, warplanes would strike the entire camp, putting everyone’s life at risk.
Faced with an impossible choice, Muhammad showed remarkable courage. He embraced his family tightly, kissed them goodbye, and told them how deeply he loved them. As he walked away, he said, “Tell everyone to pray for me… and forgive me.”
He made his way to the dune. And just before the airstrike, with his final breath, he cried out: “Allahu Akbar!” — standing firm in faith until the very end.
He was martyred, not in silence, but with honor and dignity. His sacrifice will not be forgotten.
HAUSA
Wannan shi ne Muhammad al-Tabasi daga Khan Younis. Ya samu kiran waya daga wasu da ake zargi da 'yan "Isra’ila", inda suka umurce shi da ya je wani dutsen yashi da ke bayan sansanin 'yan gudun hijira na Al-Rahma.
Sun ce idan ya ƙi bin umarnin, za su tarwatsa dukan sansanin da jiragen yaƙinsu tare da kashe kowa da ke ciki.
Cike da tsoro amma da ƙarfin hali fiye da misali, Muhammad ya rungume iyalinsa da sauri, yana musu bankwana, yana musu ƙauna sosai. Yana tashi, ya ce: “Ku faɗa wa kowa ya yi min addu’a, kuma ya gafarta mini.”
Sai ya nufi dutsen yashin, inda ya ɗaga murya yana cewa “Allahu Akbar” da ƙarfin zuciya, kafin makiya su cika barazanar da suka yi – suka jefa bam kuma suka kashe shi, suka bar shi ya mutu a matsayin shahidi.
0 Comments