A Jiya ɗaruruwan jiragen yaƙin Rundunar Sojin Sama sun yi yawo a saman Yemen kuma sun kai hare-hare kan wurare, Inda suka harba makamai guda 50.
Kada mu manta mutanen nan sunfi kai hare-hare cikin tsakiyar dare ko Asubahi, Dan Allah mu saka mutanen Yemen, Palastine, Pakistan, Lebonan, Iran a cikin addu'a.
0 Comments